Victoria Kaspi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Austin, 30 ga Yuni, 1967 (57 shekaru) |
ƙasa |
Tarayyar Amurka Kanada |
Karatu | |
Makaranta |
Princeton University (en) 1993) Doctor of Philosophy (en) McGill University 1989) Wagar High School (en) |
Thesis director | Joseph Hooton Taylor (en) |
Dalibin daktanci | Anne Archibald |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari, astrophysicist (en) , physicist (en) da university teacher (en) |
Employers | McGill University (1999 - |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba |
Royal Society of Canada (en) Royal Society (en) American Academy of Arts and Sciences (en) |
Victoria Michelle Kaspi CC FRS FRSC, an haife ta watan Yuni 30,1967 .yar ƙasar Kanada ce masanin ilimin taurari ce kuma farfesa a Jami'ar McGill. Bincikan ta na farko ya shafi taurari,( neutron da pulsars).[1]